CAF ta yi watsi da alƙalan wasan Nijeriya a Kofin Afrika Na 2025
An shafe shekara 19 rabon da wani alƙalin wasa daga Najeriya ya busa gasar cin kofin Nahiyyar Afrika.
Wasanni
An shafe shekara 19 rabon da wani alƙalin wasa daga Najeriya ya busa gasar cin kofin Nahiyyar Afrika.
Nijeriya ce ƙasa mafi nasara a gasar U-17, inda ta lashe ta sau biyar. Sai Brazil wacce ta lashe sau uku.
Kawo yanzu dai Mbappe ya shiga gaban Victor Osimhen na Galatasaray wajen yawan zura ƙwallaye a raga a gasar ta kakar nan.
NFF na ci gaba da jinkirta biyan kuɗaɗen alawus-alawus da suka biyo tun na Gasar Olympics da aka yi a birnin Paris a 2024.
Gasar nuna ƙarfin ta duniya tana da ƙa’idoji da ke bai wa ’yan takara damar fafatawa bisa jinsinsu na asali domin tabbatar da adalci.