Wasanni

Wasanni

Yadda ’yan uwan tsohon dan wasan Ajax suka yi ajalinsa

’Yan uwansa sun yi ajalinsa bayan musu da ya barke a tsakaninsu.

Wasan kawance: NFF ta bayyana ’yan wasa 30 da za su taka wa Najeriya leda

Mai horar da ’yan wasa na tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles, Salisu Yusuf ya bayyana sunan ’yan wasa 30 da za su buga wasan kawance da Me

Lyon ta dakatar da dan wasanta saboda tsananin banka tusa

Dan wasan ya yi fice wajen banka tusa, lamarin da ya fusata da dama a kungiyar.

Kwallo 4 a bana: Shin PSG ta yi asarar dauko Messi?

Zuwa yanzu dai Messi ya lashe kofuna 36 a kungiyoyi.

Akwai yiwuwar Ronaldo ya sake komawa Real Madrid

Rahotanni dai na ta nuna cewa Cristiano Ronaldo zai iya sauya sheka daga Manchester United zuwa tsohuwar kungiyarsa ta Real Madrid. A watan Agustan ba