Liverpool ta tsallaka zuwa Wasan Karshe na Gasar Zakarun Turai
Tunda ta yi kasa-kasa da Villarreal, Liverpool za ta fafata da duk wanda ya yi nasara tsakanin Real Madrid su Manchester City
Wasanni
Tunda ta yi kasa-kasa da Villarreal, Liverpool za ta fafata da duk wanda ya yi nasara tsakanin Real Madrid su Manchester City
UEFA ta fitar da hakan ne a wata sanarwa da ta fitar ranar Litinin
FIFA ta ci Senegal tarar kudi dala 180,000 kan haske idon Salah yayin bugun fenariti.
An kuma haramta wa ’yan kallo shiga fili a wasanta na gaba da za ta fafata a gida.
Daga zuwansa zuwa yanzu, ya ci kwallo 23 a duk wasannin da ya buga a kakar bana.