Real Madrid za ta yi karon-batta da Olympiacos a Gasar Zakarun Turai
Yanzu haka Real Madrid tana da ’yan wasa akalla shida da ke jinya ciki har da: Thibaut Courtois da Dean Huijsen.
Wasanni
Yanzu haka Real Madrid tana da ’yan wasa akalla shida da ke jinya ciki har da: Thibaut Courtois da Dean Huijsen.
Wannan ita ce nasara ta uku da Pillars ta samu cikin wasannin 14 da ta buga a kakar Firimiyar Nijeriya ta bana.
Barcelona ta zura ƙwallo 96 a raga cikin wasanninta 20 na baya-bayan nan a Champions League.
Cikin wasanni 12 da Liverpool ta buga a gasar Firimiya, ta samu nasara a wasanni 6 ne kaɗai, sannan an doke ta a sauran 6.
Usyk, ɗan kasar Ukraine, ya shaida wa Hukumar Damben Boksin ta Duniya (WBO) cewa ba zai kare kambunsa a kan Wardley ba.