Finalissima: Italiya da Argentina za su kara a Wembley
Gasar tsakanin zakarun nahiyoyin biyu za ta bai wa ‘yan kallo damar kallon zakarun biyu a fili guda suna fafatawa.
Wasanni
Gasar tsakanin zakarun nahiyoyin biyu za ta bai wa ‘yan kallo damar kallon zakarun biyu a fili guda suna fafatawa.
Barcelona ta yi wa Real Madrid wankan jego a gaban magoya bayanta.
Ai har yanzu ina girma ina jin abin na kara shiga raina.
Atletico Madrid da Benfica sun wuce mataki na gaba ma gasar.
Tazarar maki hudu ke tsakanin City da Liverpool wadda ke da kwantan wasa daya a hannu.