Pochettino ya caccaki alkalancin wasan PSG da Real Madrid
Abin kunya ne yadda alkalan wasan suka yi biris da ketar da Benzema ya yi wa Donnarumma.
Wasanni
Abin kunya ne yadda alkalan wasan suka yi biris da ketar da Benzema ya yi wa Donnarumma.
Real Madrid ta kafa tarihi ta hannun dan wasan gabanta Benzema, wanda ya zura kwallaye uku rigis a ragar PSG.
Justice Christopher ya yanke jiki ya fadi a safiyar Laraba a garin Jos, Jihar Filato
Tashoshin China sun kaurace wa wasannin domin nuna goyon bayansu ga Rasha
Seedorf ya sanar da cewa yana farin ciki da ya rungumi addinin Islama.