Wasanni

Wasanni

Shugaban hukumar wasanni ta Jihar Gombe ya ajiye aiki

Shugaban Hukumar Wasannin ta Jihar Gombe, Hamza Adamu Soye, ya ajiye aiki.

Ba wanda ya isa ya tilasta min karbar rigakafin Coronavirus —Djokovic

Duk abin da ya shafi lafiyar jikina ya fi min duk wata lambar yabo ko kudi da zan samu.

Za a yi fito-na-fito tsakanin PSG da Madrid a gasar Zakarun Turai

Za a buga wasan ne da Yammacin Talata a Parc de Princes a birnin Paris da ke Faransa.

Senegal za ta sanya wa filin wasa sunan Sadio Mane

An karrama dan wasan wajen sanya wa filin wasan sunansa.

Chelsea ta lashe gasar Fifa Club World Cup

Karon farko ke nan a tarihi da Chelsea ta lashe gasar.