Wasanni

Wasanni

Hakimi ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon Afirka na bana

Achraf Hakimi da Mohamed Salah da Victor Osimhen su ne ukun da suka rage a takarar gwarzon ɗan ƙwallon ƙafar Afirka na bana.

Na sha alwashin kafa tarihi a Camp Nou — Lamine Yamal

Yamal, mai shekara 18, ya buga wasa ɗaya ne kacal a Camp Nou kafin a rufe shi a watan Agusta 2023

Osimhen ba zai halarci bikin karrama gwarzon ɗan ƙwallon Afirka na bana ba

Victor Osimhen shi ne wanda ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afirka a 2023.

United za ta yi wasanni 6 a jere babu Benjamin Sesko

Sesko ya ji raunin ne a wasan da Manchester United ta tashi 2–2 da Tottenham a ranar 18 ga Oktoba, 2025.

Anthony Joshua zai yi dambe da tauraron YouTube Jake Paul a Disamba

Za a watsa damben kai tsaye a tashar Netflix a ranar 19 ga Disamba. Wadda za ta kasance fafatawa mai turmi takwas, kowanne na mintuna uku.