Wasanni

Wasanni

AFCON2021: Senegal da Masar za su kara a wasan karshe

Kasashen biyu za su raba-raini a wasan karshe na gasar AFCON 2021.

Benzema ba zai buga wa Real Madrid wasanta da Athletic Bilbao ba

Dan wasan bai gama murmurewa daga raunin da ya samu a wasansu da da Elche ba

AFCON 2021: Za a kece raini tsakanin Abubakar da Salah a wasan Kamaru da Masar

A ranar Alhamis ce za a fafata wasan kusa da karshe na Gasar Cin Kofin Afirka tsakanin kasar Kamaru mai masaukin baki da kasar Masar a wasan da ake wa

Senegal ta kai wasan karshe a gasar AFCON

Senegal ta samu nasara bayan ta lallasa tawagar Burkina Faso.

Za a bude wasannin Olympics na hunturu a Beijing

Sai dai za a bude gasar cike da fargabar wasu kalubale.