Wasanni

Wasanni

Masar da Senegal sun kai matakin Semi-Final a gasar AFCON

Salah da Sadio Mane sun kai kasashensu matakin Semi Final a gasar AFCON.

Barcelona ta karbo aron Adama Traore daga Wolves

Kowa ya san Barcelona kungiya ce da take cikin ran Adama.

Frank Lampard ya zama sabon kocin Everton

Tun farko Everton ta yi niyyar bai wa Vitor Pereira aikin kocin.

Kamaru da Burkina Faso sun kai zagayen daf da na karshe a AFCON

Burkina Faso ta karasa wasanta a daddafe da ’yan kwallo goma.

Kasashen da suka tsallaka zuwa zagayen kwata final a gasar AFCON

Za a buga wasannin na kwata final a ranar 29 da 30 ga watan Janairun bana.