Duk da goyon bayan Buhari, an fatattako Super Eagles daga AFCON
Tunisia ce za ta buga wasan Quater Final a Garoua tare da Burkina Faso ranar Asabar.
Wasanni
Tunisia ce za ta buga wasan Quater Final a Garoua tare da Burkina Faso ranar Asabar.
An dai tashi wasan ne 1-1.
Daya daga cikin wasannin zagaye na biyu na Gasar Cin Kofin Nahiyar Afirka, AFCON 2021. Karawa tsakanin Najeriya da Tunisiya a Garoua.
Tun da ’yan wasan suka je birnin dai a masallacin suke salla.
Hakan dai na nufin ba za su fafata wasan da kasarsu za ta buga da Najeriya ba.