AFCON 2021: Ivory Coast ta kora Aljeriya gida
Aljeriya ce kasa ta uku da aka cire daga gasar a matakin farko a gasar AFCON biyar da suka gabata.
Wasanni
Aljeriya ce kasa ta uku da aka cire daga gasar a matakin farko a gasar AFCON biyar da suka gabata.
Wannan ya nuna cewa Najeriya kasa ce mai jajircewa da samun nasara a ko da yaushe.
Super Eagles ta dare kan saman teburin rukunin D bayan lashe wasanninta gaba daya.
A dayan wasan rukunin na D, Masar ce ta doke Sudan da ci daya da nema.