Wasanni

Wasanni

AFCON2021: Guinea-Bissau da Najeriya za su barje gumi

Guinea-Bissau na fatan doke Najeriya don zuwa zagaye na gaba.

AFCON2021: Comoros ta kora Ghana gida

Tawagar ‘yan wasan kasar Ghana ta kare a mataki na karshe a rukunin.

AFCON2021: Najeriya za ta iya lashe gasar kofin Afirka – Okocha

Okocha ya ce yanzu abokan hamayya sun fara tsoron tawagar ta Super Eagles.

FIFA ta fitar da tawagar fitattun ’yan wasanta na 2021

Kwararrun ’yan kwallon kafa 19,000 ne suka zabi tawagar fitattun ’yan wasan 11.

AFCON: Gwamnati ta tilasta wa ma’aikata halartar wasanni a Kamaru

Magajin garin Buea ya nuna cewa halartar filin wasan wajibi ne ga kowa.