Wasanni

Wasanni

Barau FC ta doke Enugu Rangers a Firimiyar Najeriya

Wannan nasarar ce ta uku da Barau FC ta yi cikin wasanni 12 da ta buga a Firimiyar Najeriya ta kakar bana.

CAF ta fitar da ’yan wasa uku da suka rage a takarar gwarzon Afirka na bana

Za a gudanar da bikin karrama gwarzon dan ƙwallon ƙafa na Afirka na bana ranar Laraba a birnin Rabat na Morocco.

Nijeriya ta doke Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Wasan da aka buga a filin wasa na Prince Moulay Hassan a Morocco, ya bai wa Super Eagles damar lallasa The Panthers har ci 4-1.

Nijeriya za ta kece raini da Gabon a wasan neman tikitin Kofin Duniya

Wannan zai zama wasa na farko tsakanin ƙasashen tun bayan shekarar 2005, lokacin da Nijeriya ta doke Gabon da ci 2-0.

Super Falconets ta lashe gasar WAFU ta ’yan ƙasa da shekaru 20

Wannan shi ne karo na farko a tarihi da Super Falconets ke lashe wannan kofin tun lokacin da aka fara gasar.