AFCON 2021: Najeriya ta yi wa Masar ci 1 mai ban haushi
Iheanacho ya zura kwallon ne minti 30 da fara zagayen farko na wasan da ya gudana a kasar Kamaru.
Wasanni
Iheanacho ya zura kwallon ne minti 30 da fara zagayen farko na wasan da ya gudana a kasar Kamaru.
Super Eagles ta Najeriya ta doke takwararta ta Masar da ci daya da nema a wasan farko na rukunin D na Gasar Cin Kofin Afirka da ke wakana a Kamaru. Da
Aminiya ta zakulo wasu ’yan wasa da take ganin za su fi taka rawar gani a wasan.
A ranar Talata ce Najeriya za ta fara buga wasa a gasar.
An dai tsare shi ne saboda karya dokar COVID-19.