Wasanni

Wasanni

Kasar Kamaru ta fara gasar AFCON 2021 da kafar dama

A halin yanzu Burkina Faso ce a kasan teburin rukunin A.

Coutinho ya koma Aston Villa a matsayin dan wasan aro

Aston Villa tana da zabin kulla yarjejeniyar dindindin da dan wasan.

Pogba zai zama dan wasa mafi albashi a tarihin Firimiya

Pogba zai zarce abin da Cristiano Ronaldo ke samu duk mako.

Messi ya kamu da Coronavirus

Messi ba zai buga wasan da PSG za ta yi ba a ranar Litinin.

’Yan fashi sun kai wa dan wasan Manchester City Joao Cancelo hari

Wasu matsorata hudu sun cutar da ni kuma sun yi kokarin cutar da iyalina.