Wasanni

Wasanni

Muhimman abubuwa 7 da suka faru a fagen wasanni a Najeriya a 2021

Aminiya ta rairayo muku abubuwan da za ku iya tunawa da su a fagen wasanni a 2021

’Yan wasan Laliga 138 sun kamu da COVID-19

’Yan wasan gasar Laliga 138 ne hukumomi suka tabbatar da harbuwarsu da cutar COVID-19.

An dauki Jose Peseiro sabon kocin Super Eagles

Jose Mourinho ne ya ba Hukumar NFF din ta dauka a matsayin mai horar da ‘yan wasanta.

Arteta ba zai jagoranci wasan Arsenal da City ba saboda Coronavirus

Arteta ya taba kamuwa da cutar a watan Maris na 2020.

Barcelona ta yi cefanen Ferran Torres a Manchester City

Barcelona ta sayi Torres a kan euro miliyan 55.