Gasar Kofin Duniya ta 2026 ita ce ta ƙarshe da zan buga — Ronaldo
Ronaldo ya koma Saudiyya a ƙarshen shekarar 2022, inda rahotanni suka nuna yana samun kusan euro miliyan 200 duk shekara.
Wasanni
Ronaldo ya koma Saudiyya a ƙarshen shekarar 2022, inda rahotanni suka nuna yana samun kusan euro miliyan 200 duk shekara.
Super Eagles za ta kece raini da Panthers of Gabon a ranar Alhamis.
Cena wanda zai yi ritaya a watan Disamba mai kamawa, ya zuwa yanzu ya lashe kambuna 17 a gasannin daban-daban da ya shiga.
Na yi kewar wannan fili na Camp Nou ƙwarai. Ina fata wata rana zan dawo in sake taka leda.
Daniele De Rossi ya jagoranci atisaye na farko da yammacin wannan ranar ta Alhamis a Genoa.