Pogba ya soma tattaunawa da PSG, Modric zai koma City
Leeds United ta fara zawarcin dan wasan Real Madrid, Mariano Diaz.
Wasanni
Leeds United ta fara zawarcin dan wasan Real Madrid, Mariano Diaz.
Cristiano Ronaldo ne a matsayi na shida a jerin wadanda suka yi zarra a Ballon d’Or a bana
A yau Litinin, 29 ga Nuwamba ne za a bayar da Gwarzon Kwallon Kafa na duniya wato Ballon d’Or na bana a birnin Paris na Faransa. Idan ba a manta
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United za ta dauki Ralf Rangnick a matsayin sabon mai horas da ’yan wasanta. Hakan dai na zuwa ne bayan kungiyar d
Za a yi cewa Mourinho ne ya dan tabuka tun bayan tafiyar Sir Alex.