Wasanni

Wasanni

PSG za ta raba gari da Ramos, Tottenham za ta dauki Conte

PSG na shirin sauya shawararta a kan kwantiragin shekara biyu da ta kulla da Ramos.

Tottenham ta sallami kocinta Nuno Espirito

Kungiyar Tottenham ta hada wa kocinta Nuno Espirito Santo kayansa, bayan wata hudu yana jan ragamar aikin horar da ’yan wasan kungiyar. Hakan dai na z

Taribo West ne dan wasan da ya fi ba ni wahala—Henry

Taribo bin mutum yake yi ko’ina babu daga kafa a cewar Henry.

Pogba zai bar United, Hazard zai koma Chelsea, Kroos zai tafi Newcastle

Newcastle na sha’awar dan wasan tsakiya na Real Madrid da Jamus Toni Kroos.

Gasar Damben Mota: Bahagon Ebola ya buge Bahagon Maitakwasara

An yi wasan ne a Gidan Damben Ali Zuma dake Dei-dei a Abuja ranar Lahadi.