Wasanni

Wasanni

Yadda Liverpool ta yi wa Manchester United wankin babban bargo

Manchester United ta sha wankin babban bargo a hannun Liverpool.

Real Madrid ta yi nasarar El-Clasico sau 4 a jere

Real Madrid ta sake lallasa Barcelona a karo na hudu a jere.

Liverpool ta doke Atletico Madrid da ci 3 har gida

Liverpool ta je har gida ta doke Atletico Madrid ta ci 3 da 2.

UEFA ta hukunta Ingila kan rashin da’a a gasar EURO2020

UEFA ta kuma ci tarar tawagar Three Lions fam 84,560.

Ba zan zauna a PSG ba ko nawa za a biya ni — Mbappe

Dan wasa gaba na Faransa, Kylian Mbappe, ya ce ba zai rattaba hannu ba kan duk wani sabon kwataragi da kungiyarsa, Paris Saint Germain ta gabatar masa