Benzema zai gurfana gaban kotu kan zargin bata sunan Valbuena
Ana tuhumarsa da yi wa Valbuena barazana da wani hoton bidiyon batsa da ya nada shekaru 6.
Wasanni
Ana tuhumarsa da yi wa Valbuena barazana da wani hoton bidiyon batsa da ya nada shekaru 6.
Kwallaye hudu rigis Leicester City ta jefa a ragar United.
Wannan dai shi ne karo na 58 da ya ci kwallo uku rigis a wasa guda a kwallon kafa.
Dan wasan ya ce, matsayarsa a bayyane take game da barin PSG.
Dan wasan ya yi matukar fusata har ta kai ga ya shigar da kara.