Victor Osimhen ne kan gaba a yawan zura ƙwallaye a Champions League
Osimhen ya cimma wannan nasarar ce zura ƙwallaye uku rigis a ragar Ajax a wasan zagaye na huɗu na Champions League.
Wasanni
Osimhen ya cimma wannan nasarar ce zura ƙwallaye uku rigis a ragar Ajax a wasan zagaye na huɗu na Champions League.
Ajax tana matsayi na huɗu a teburin Eredivisie, da tazarar maki takwas tsakaninta da Feyenoord da PSV Eindhoven.
Kada ta samu nasarar zura ƙwallayen ne ta hannun Frank Dozievda da ya zura 4 a raga, sai Sani Hassan 2,.
Za a fara wasannin daga gobe Alhamis, 6 ga watan Nuwamba, sannan a kammala a ranar Lahadi, 9 ga watan Nuwamba.
Tsohon gwarzon Formula 1 ɗin ya taɓa lashe Gasar Duniya ta Formula 1 a shekarar 2009 tare da ƙungiyar Brawn.