Wasanni

Wasanni

Ballon d’Or: ’Yan wasa 30 da ke sahun zama gwarzon dan wasan duniya

Akwai ’yan wasa 30 da ke kan sahun gaba wajen lashe kyautar Balon d’Or a bana.

Salah na dab da karya tarihin da Didier Drogba ya kafa

Ana ci gaba da kwatanta Salah da manyan ’yan kwallo irin su Ronaldo da Messi.

Pogba zai koma Juventus, Newcastle za ta yi garambawul

Asusun Zuba Jari na Saudiyya ya saye Newcastle a ranar Alhamis.

Ban ji dadin abin da PSG ta min ba —Mbappe

Paris Saint-Germain ta ki amincewa ta sayar da dan wasan gabanta, Kylian Mbappe, ga Real Madrid a lokacin cinikayyar ’yan wasa duk da cewa dan wasan y

Atletico Madrid ta lallasa Barcelona a gasar La Liga

Atletico ta doke Barcelona da ci 2-0 a filin wasa na Wanda Metropolitano.