Wasanni

Wasanni

Juventus za ta maye gurbin Ronaldo da Hazard, Chelsea za ta dauki Jules Kounde

Atletico da Barcelona na takarar daukar Bernardo Silva.

Cristiano Ronaldo ya sake komawa Manchester United

Dan wasan ya sake komawa kungiyar bayan shekara 12 da barin ta.

Ta tabbata Cristiano Ronaldo ya bar Juventus

Dan wasan ya sanarwa da kungiyar ra’ayinsa na son sauya sheka.

Jadawalin gasar cin Kofin Zakarun Turai

An hada PSG da Man City a rukuni daya.

Ingila: Coronavirus ta zame wa bakin ’yan wasa kadangaren bakin tulu

Wannan mataki zai sa ’yan wasan rasa samun buga wa kungiyoyinsu wasanni.