Wasanni

Wasanni

‘Ba sai dan wasa ya fadi a da’ira ta 18 za a ba da fenareti ba’

Ba sai dan wasa ya kai kasa a cikin da’ira ta 18 ba kafin a bayar da bugun fenareti.

Ya zama tilas a haramta dukan kwallo da kai — Kwararru

Galibi ’yan wasan baya sun fi kamuwa da cutar.

Juventus ta tsawaita kwantaragin Giorgio Chiellini

A shekarar 2005 ce Chiellini ya koma Juventus.

Akwa United ta lashe Firimiyar Najeriya a karon farko a tarihinta

Bayan shekara 25 da kafuwa, Akwa United ta lashe Firimiyar Najeriya.

Andriy Shevchenko ya ajiye horas da Ukraine

Shevchenko ya shafe shekara biyar yana jagorancin Ukraine.