Wasanni

Wasanni

Fitattun ‘yan kwallo 5 da suke auren bakaken fata

Yayin da ake fama matsalar wariyar launin fata, wasu ‘yan kwallo na auren bakaken fatar.

United ta kammala sayen dan bayan Madrid Raphael Varane

Dan wasan ya shafe shekara 10 a Madrid, sannan ya lashe kofi 18.

Har yanzu ina sa ran zan fita Kasar waje — Rabi’u Ali

Gaskiya ba wani ba wani dan kwallon da nake koyi da shi illa Cristiano Ranoldo.

Sakamakon Firimiyar Najeriya bayan wasannin mako na 35

Har yanzu Akwa United ce ke ci gaba da jan ragama a saman teburin gasar Firimiyar Najeriya (NPFL) da maki 67. Kungiyar a wasanta na mako na 35 ta samu

Atletico ta nada Fernando Torres kocin matasa

Ina alfahari da murna da na dawo gida.