Wasanni

Wasanni

Dan kwallon Najeriya ya auri jarumar Kannywood

Jarumar ta fara fina-finan Hausa tana da ‘yar shekara 10 a duniya.

Sergio Ramos ya bar kungiyar Real Madrid

Dan wasan ya shafe shekara 16 yana murza leda a kungiyar Real Madrid.

Ronaldo ya ja wa Coca-Cola asarar Dala biliyan 4

Hannun jarin Coca-Cola ya fadi warwas bayan Ronaldo ya nuna kyama ga lemun kamfanin.

Yadda Pogba ya cire kwalbar giya a gabansa

Pogba ya kawar da kwalbar giya a gabansa a lokacin taron manema labarai.

Jerin wasannin farko na gasar Firimiyar Ingila a kaka mai zuwa

Ga jerin wasannin farko na gasar Firimiyar Ingila na kakar 2021/2022.