Wasanni

Wasanni

Kasuwar kwallon kafa: ’Yan wasa 20 da ka iya sauya sheka bana

Ana sa ran kasuwar ‘yan kwallo za ta kafa tarihi a bana.

Da yiwuwar Ramos zai koma Sevilla

Wasu na ganin cewa Ramos zai san inda dare ya yi masa a ranar 1 ga watan Yuli.

EURO 2020: Fitattun ’yan kwallo 6 da ba sa buga Gasar Nahiyar Turai a bana

A ranar Juma’a ce aka fara gasar cin Kofin Nahiyar Turai, mai taken EURO 2020 wanda annobar Coronavirus ta hana a buga bara, inda kasashe 24 za su faf

Dan wasan Denmark, Eriksen ya fadi sumamme ana tsaka da wasa

Lamarin dai ya sa dole aka dakatar da fafatawar tun a zagayen farko.

An ci tarar kungiyoyin Firimiyar Ingila shida kan gasar Super League

Za a rage wa kungiyoyin maki 30-30 idan suka sake aikata hakan a gaba.