Wasanni

Wasanni

PSG ta dauki Wijnaldum daga Liverpool

Kungiyar kwallon kafa ta PSG ta sanar da daukar dan wasan tsakiya na Liverpool, Georginio Wijnaldum. Dan wasan na kasar Netherlands ya rattaba hannu k

Fuskokin ’yan kwallo 25 mafi daraja a duniya

CIES ta fidda jerin ‘yan wasan kwallon kafa 25 mafi daraja a duniya.

Barcelona za ta maye gurbin Dembele da Sterling, Chelsea za ta yi zari wajen daukar Haaland da Hakimi

Yadda ake ci gaba da hada-hada a kasuwar ‘yan kwallo ta kakar bana.

Mbappe: Zama daram a PSG —Al-Khelaifi

Ana sa ran Mbappe zai koma Real Madrid da zarar kwantaraginsa ya kare.

De Bruyne ya sake lashe gwarzon dan wasan Firimiya

Dan wasan ya sake lashe kyautar gwarzon dan wasa a karo na biyu a jere.