Juventus ta ɗauki tsohon kociyan Italiya, Luciano Spalleti
Zuwa yanzu dai Juventus tana matsayi na bakwai a gasar Serie A da maki shida.
Wasanni
Zuwa yanzu dai Juventus tana matsayi na bakwai a gasar Serie A da maki shida.
Ƙwallon ta bugi, Ben Austin a wuyansa ne duk da cewa yana sanye da hular kariyar kai (Helmet) a lokacin da yake ƙoƙarin kare ƙwallon da aka bugo.
Wannan dai ita ce gasa karo na 14 da za a buga a tarihi daga ranar 17 ga watan Maris zuwa 3 ga watan Afrilu na 2026.
Super Falcons ta samu nasarar ne bayan tashi kunnen doki 1 da 1 da takwararta ta jamhuriyyar Benin a filin wasa na MKO Abiola da ke birnin Abeokuta
Juventus ta buga wasanni 8 ba tare da nasara ba, ciki har da wasanni 4 na bayan nan da ba ta zura ƙwallo ko ɗaya ba.