A Morocco za a yi wasan karshe na kofin zakarun nahiyyar Afirka
An zabi birnin Casablanca a matsayin inda za a yi wasan karshen.
Wasanni
An zabi birnin Casablanca a matsayin inda za a yi wasan karshen.
Ana zargin Ronaldo zai yi bankwana da kulob dinsa na Juventus.
A jiya Laraba ne aka karasa wasannin mako na 37 a gasar Firimiyar Ingila inda aka fafata a wasanni shida. Everton 1 Wolverhampton 0 Newcastle United
Faransa ta dawo da dan wasan bayan shafe shekara shida baya taka mata leda.
Barcelona ta fice daga jerin kungiyoyin da za su iya lashe gasar Laliga a bana.