An sauya wurin da za a buga wasan karshe na kofin zakarun Turai
Shugaban UEFA, Aleksander Ceferin ya ce ba za a hana magoya baya zuwa kallo kafada-da-kafada ba.
Wasanni
Shugaban UEFA, Aleksander Ceferin ya ce ba za a hana magoya baya zuwa kallo kafada-da-kafada ba.
City ta lashe Firimiyar Ingila yayin da ya rage wasanni uku a karkare gasar.
Ahmed Musa zai buga mata wasan farko tun bayan komawarsa kungiyar a watan Afrilu.
Dan wasan gaba na Manchester United, Edinson Roberto Cavani Gómez, ya tsawaita yarjejeniyar zamansa a kungiyar har zuwa watan Yunin shekarar 2022. A L
Atletico Madrid ce ke jan ragama a saman teburun La Ligar bana da maki 77.