Wasanni

Wasanni

Za a yi karon-batta tsakanin Chelsea da City a wasan karshe na kofin zakarun Turai

Kungiyoyin kwallon kafa biyu da ke murza leda a Ingila, Manchester City da Chelsea, sun samu nasarar yankar tikitin haduwa da juna a wasan karshen na

Za a dakatar da Ibrahimovic daga kwallon kafa tsawon shekara uku

Duk wanda ya karya ka’idodin zai fuskanci hukuncin tara da kuma dakatarwa ta tsawon shekara uku.

Mourinho ya zama sabon kocin AS Roma

Mourinho zai maye gurbin Paulo Fonseca a Stadio Olimpico.

Dalilin dage wasan Liverpool da United na Firimiya

Sabuwar gasar European Super League ta janyo rabuwar kai a duniyar kwallon kafa.

Inter Milan ta lashe gasar Serie A

Nerazzurri ta shiga murnar lashe gasar Serie A cikon ta 19 a tarihin kungiyar.