Wasanni

Wasanni

Getafe ta rike wuyan Real Madrid a La Liga

Babu tabbacin Real Madrid za ta ci gaba da zama a mataki na biyu a teburin La Liga.

Kofin FA: Karo da Guardiola ba dadi – Kocin Chelsea

Wannan karawa da Chelsea dai na cikin kalubalen da Man City ke fuskanta a burinta na lashe duk wata gasa da ke gabanta.

Real Madrid da City sun fito ‘semi-final’ a gasar kofin Zakarun Turai

City za ta kara da PSG yayin da Real Madrid za ta gwabza da Chelsea a matakin kusa da na karshe na gasar.

Chelsea da PSG sun yanki tikitin zagayen daf da na karshe a gasar kofin Zakarun Turai

Kungiyar Chelsea FC mai buga gasar Firimiyar Ingila a birnin Landan, ta samu nasarar shallake zagayen daf da na biyun karshe a gasar cin kofin Zakarun

Sergio Ramos ya kamu da Coronavirus

Dan wasan bayan Real Madrid, Sergio Ramos ya kamu da cutar COVID-19 kamar yadda kungiyar ta sanar a shafinta na intanet a ranar Talata. Ramos mai shek