Wasanni

Wasanni

El-Clasico: Real Madrid ta doke Barcelona da ci 2

Real Madrid na riƙe da teburin gasar Laliga da maki 27 daga wasanni 10.

Messi ya tsawaita kwantiraginsa da Inter Miami

Messi ya koma Inter Miami ne a 2023, bayan wani lokaci mara daɗi da ya ce ya yi a ƙungiyar PSG da ke Faransa.

Jerin ’yan wasan da ke takarar lashe kyautar gwarzon Afirka na bana

A cikin jerin ’yan wasan Afirka da ke takarar lashe gwarzon shekara na CAF akwai sunan ɗan wasan tawagar Super Eagles.

Dembele ya dawo PSG bayan jinyar makonni

PSG na fatan samun nasarar wasanni uku a jere a Gasar Zakarun Turai idan ta je baƙunta Jamus a gobe Talata.

Yadda Morocco ta kafa tarihin ɗaga Kofin Duniya na FIFA U20

Morocco ta taka rawar gani sosai a wannan gasa, inda ta doke Spain, Brazil, Koriya ta Kudu da Amurka da kuma Faransa.