Wasanni

Wasanni

Messi ya sake kafa sabon tahiri a Barcelona da gasar La Liga

Tauraron kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Lionel Messi, ya sake kafa wani sabon tarin zira kwallaye a gasar La Liga da ake bugawa a Sifaniya. Zakak

’Yan kwallon Najeriya da suke haskawa a kasashen waje

Najeriya ta yi fice matuka wajen fitar da zaratan ’yan wasan kwallon kafa a duniya ba ma a Afirka kadai ba. A wata kididdiga besoccer.com ta yi, ta ce

Gwamnan Binuwe ya sallami mataimakin shugaban Kungiyar Lobi Stars

Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai, ya sallami mataimakin shugaban kungiyar Kwallon kafa ta Lobi Stars, Mike Idoko daga mukaminsa.  Yayin zantarwars

An gayyaci golan Enyimba zuwa Super Eagles

Ana takaddama kan rashin kiran Paul Onuachu, wanda ke gaban Messi da Ronaldo a zura kwallaye.

Abin da ya kamata ku sani kan wasan Manchester City da Manchester United

A yau Lahadi, 7 ga watan Maris, za a yi fiti-na-fito tsakanin kungiyoyin Manchester City da makociyarta Manchester United a filin wasa na Etihad. Wasa