Kano Pillars na neman dan wasanta ruwa a jallo
Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta bayyana neman dan wasanta, Sunday Chinedu ruwa a jallo.
Wasanni
Kungiyar Kwallon Kafa ta Kano Pillars ta bayyana neman dan wasanta, Sunday Chinedu ruwa a jallo.
Kungiyar Chelsea ta fara shirin neman maye gurbin Kocinta, Frank Lampard, duba yadda kungiyar ke rashin kwazo a wasannin baya-bayan nan da fafata musa
Cristiano Ronaldo ya sha gaban Pele wurin zira kwallaye a raga, inda ya zamo dan kwallo na biyu mafi zira kwallaye a tarihin tamaula. Fitaccen dan was
Kafin zama sabon mai horar da kungiyar ta PSG, ya horar da kungiyar Espanyol, Southampton da kuma Tottenham.
Alaba ya buga wa Bayern Munich wasanni 404, sannan ya zura kwallo 39.