Wasanni

Wasanni

Kofin Duniya: Da sauran rina a kaba duk da Najeriya ta ci Jamhuriyar Benin 4-0

Kungiyar Super Eagles ta Najeriya ta casa kasar Jamhuriyar Benin da ci 4-0 a wasan neman cancantar shiga gasar cin Kofin Duniya ta 2026.

Antoine Griezmann ya ci ƙwallo 200 a Atletico

A kakar bana ana hasashen Griezmann zai zama ɗan Atletico na huɗu da ya buga mata wasanni 500,

’Yan Najeriya da tauraronsu ya haska a Ballon d’Or

‘Yan ƙwallon Najeriya maza da mata sun nuna bajinta a baya-bayan a neman gurbin kyautar Ballon D’Or.

Dembele ya lashe kyautar balon d’Or ta bana

Balon d’or ita ce lambar yabo mafi girma da ake bai wa ɗan wasan ƙwallon ƙafa mafi bajinta a shekara.

Ballon d’Or: Wa zai lashe kyautar 2025?

Kyautar Ballon d’Or ta saba zuwa abubuwan ban mamaki; duk wani ɗan wasa mai tasiri na iya lashewa, bayan wadanda aka fi hasashe