Wasanni

Wasanni

Shekara 10 ba a cika alkawarin da aka yi mana —’Yan wasan Najeriya

’Yan wasan kungiyar kwallon kafa ’yan kasa da shekara 17 ta Najeriya, Golden Eaglets, sun bukaci Gwamnatin Jihar Kuros Riba ta cika alkawarin kyautar

Wasan Najeriya da Saliyo: ’Yan kallo ba za su shiga filin wasa ba

Hukumar kwallon kafa ta Nahiyar Afrika (CAF) ta ce ba za a bar ’yar kallo da ’yan jarida su shiga filin wasa a lokacin wasan neman gurbin Gasar Cin Ko

Hatsarin mota ya rutsa da tsohon dan wasa Samuel Eto’o

A halin yanzu tsohon dan wasan kungiyar Barcelona Samuel Eto’o, yana kwance a gadon asibiti bayan ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota da y

Ba wanda zai yi rabin abin da Messi da Ronaldo suka yi a kwallo – Maradona

Tsohon Kyaftin din Argentina Diego Armando Maradona, ya ce Lionel Messi da Cristiano Ronaldo sun yi wa sauran ’yan wasa zarra, kuma ba ya tsammanin ak

Yadda kungiyar Man United ke ta tatata tun bayan Sir Alex

A ranar 6 ga Nuwamban shekarar 1986 ce aka sallami kocin Manchester United mai suna Ron Atkinson, sannan aka maye gurbinsa da Alex Ferguson. Sir Alex,