Wasanni

Wasanni

Yadda Thomas Partey zai gyara Arsenal a kakar bana

A daren ranar Litinin ta makon jiya, wato ranar da aka rufe hada-hadar ’yan wasa ce kungiyar Arsenal ta sayo dan wasan tsakiyan Atletico Madrid, Thoma

Cristiano Ronaldo ya kamu da cutar coronavirus

Hukumar Kwallon Kafar Portugal ce ta bayyana cewa dan wasan ya kamu da cutar Coronavirus.

‘Yan wasan Firimiyar Ingila 5 sun kamu da Coronavirus

Tuni ’yan wasan biyar sabbin kamuwa da cutar suka killace kansu.

Fashanu zai dau nauyin fitar da ‘yan kwallo 13 daga Kano zuwa Turai

Ya ce kano tana da matasa wadanda suke da fasaha, abinda kadai suke jira shi ne a taimake su domin su zama kwararru.

Ronaldo da Ramos sun sasanta

Manyan ’yan wasan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo da Sergio Ramos sun sasanta bayan kwashe shekara biyu suna gaba da juna. Hakan ya biyo bayan wasan k