Dan wasan Barcelona ya goge tarihin shekara 95 a Spain
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Ansu Fati, ya goge tarihin da aka kafa a kasar Spain na shekara 95 bayan ya zamo dan shekara 17
Wasanni
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, Ansu Fati, ya goge tarihin da aka kafa a kasar Spain na shekara 95 bayan ya zamo dan shekara 17
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta lallasa Fulham da ci 3-0 a wasan farko na Gasar Firimiyar Ingila. Gabriel Magalhaes da Willian sun dauki hankalin
A yau Asabar 12 ga Satumban 2020, za a fara fafata Gasar Firimiyar Ingila ta bana, tsakanin kungiyoyin kwallon kafa 20 wadanda uku daga ciki sabbi ne
Dan wasan Portugal da Juventus, Cristiano Ronaldo ya zura kwallo biyu a wasansu da Sweden a Gasar Kasashe wato Nations League, inda Portugal ta lashe
Wanda ya fi zura wa Barcelona kwallo a tahiri Lionel Messi, ya koma filin karbar horo na kungiyar, bayan dambarwar da ta barke tsakaninsa da ita na yi