Wasanni

Wasanni

Abin da ya kawo wa Messi tarnaki a barin Barcelona

Dan wasan Barcelona Lionel Messi, ya ce zai ci gaba da zama a kungiyar saboda ba zai iya biyan kudin da kungiyar ta yanke a kansa na Yuro miliyan 700

Ba zan iya barin Barcelona ba —Messi

Dan wasan da ya fi yawan kwallo a Barcelona ya fadi dalilinsa na zama a kungiyar

Lionel Messi: Gwagwarmayar shekara 20 a Barcelona ina aka dosa

A ’yan kwanakin baya ne dan asalin kasar Argentina kuma kyaftin dinta wanda yake taka leda a Barcelona na tsawon lokaci Lionel Messi dan shekara 33, y

Tsohon Golan ‘Flying Eagles’ John Felagha ya rasu

Tsohon mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles John Falegha ya rasu. Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF) ta ce John Falegha ya rasu

Dan wasan Manchester United Pogba ya kamu da coronavirus

Fitaccen dan wasan tsakiya kungiyar Manchester United, Paul Pogba ya kamu da cutar COVID-19 kamar yadda mai horas da ’yan wasan kwallon kafa na Farans