Wasanni

Wasanni

Kalubalen da ke gaban sabon kocin Juventus, Andrea Pirlo

A ranar Lahadi aka sanar da tsohon dan wasa Juventus Andrea Pirlo mai shekara 41 a matsayin sabon kocin kungiyar, sa’o’i kadan bayan kungiyar Lyon ta

Casillas ya yi ritaya daga kwallon kafa

Tsohon golan kungiyar Real Madrid da Spain, Iker Casillas ya sanar da cewa ya yi ritaya daga kwallon kafa. Tsohon dan wasan, wanda ya kwashe kimanin s

A dakatar da Infantino —Sepp Blatter

Tsohon shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Duniya (FIFA), Sepp Blatter, ya yi kira da a dakatar da wanda ya gaje shi, Gianni Infantino. Blatter ya yi kir

Yadda za a karkare gasar Firimiyar Ingila ta bana

A ranar 26 ga watan Yuli za a karkare gasar kwallon kafa ta Firimiyar Ingila

COVID-19: Bana babu gasar Ballon d’Or

Hukumar Kwallon Kafa ta Faransa ta sanar da cewa bana ba za ta fitar da Gwarazan ’Yan Wasan bana wanda ake fi sani da Ballon d’Or ba saboda annob