Benfica ta naɗa Jose Mourinho sabon kociyanta
Wasa na farko da Mourinho zai ja ragamar ƙungiyar da ke birnin Lisbon shi ne na ranar Asabar mai zuwa da AVS.
Wasanni
Wasa na farko da Mourinho zai ja ragamar ƙungiyar da ke birnin Lisbon shi ne na ranar Asabar mai zuwa da AVS.
Gwamna Umo Eno ya bai wa kowace ƙaramar hukuma da ta halarci gasar Naira miliyan 15.
Na daɗe ina sha’awar Manchester City. Don haka komawa ƙungiyar abin alfahari ne a gare ni.
Lammens, mai shekara 23, zai saka hannu a ƙungiyar Old Trafford kan yarjejeniyar kaka biyar.
Da dama daga cikin magoya bayan Manchester United sun nuna takaicinsu kan cefanar da ɗan wasa Garnacho da aka yi.