Wasanni

Wasanni

Cutar Korona: Najeriya ta dage Bikin Wasanni na Kasa Edo 2020

An dage Bikin Wasanni na Kasa karo na 20 da aka shirya za a fara a karshen makon nan a Jihar Edo. Ministan Matasa da Wasanni Sunday Dare ne ya sanar d

Ban taba tsammanin zan buga wa Manchester United wasa ba – Ighalo

Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya ce bai taba tsammanin burin da yake da shi lokacin yana yaro na buga wa kungiyar kwallon kafa ta Manchester Unite

Gasar Kwallon Kafa ta Wilson Ilya ta kankama

An fara gasar wasan kwallon kafa na tsohon dan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna daga Karamar Hukumar Jama’a a karkashin Jam’iyyar APC, Wilson Il

An sayi dan damben gargajiya na farko a Kano

Bisa al’ada ’yan wasan damben gargajiya kan canja sheka daga wani yanki zuwa wani bisa radin kansu ba tare da an ba su ko sisi ba. Sai dai a karo na f

Kurona: An kori Mikel Obi saboda kin buga wa kulob dinsa wasa

A  ranar Talatar da ta wuce, kulob din Trabzonspor na Turkiyya ya bayar da sanarwar soke kwantaragin da ya kulla da tsohon Kyaftin din Super Eagles Jo