Wasanni

Wasanni

Kocin Arsenal na murmurewa daga cutar Kurona

Dan kwallon kulob din Arsenal Lucas Torreira ya  ce kocinsu Mikel Arteta wanda ya kamu da cutar Kurona ya sanar da su ta waya cewa yana samun sauki. M

Watakila a dage gasar Firimiya ta Ingila  gaba daya saboda Kurona

Wasu rahotannin da ba a tantance ba sun ce akwai yiwuwar a dage gasar Firimiya ta Ingila ta bana gaba daya saboda matsalar cutar Kurona. Idan ba a man

Pogba ya kaddamar da asusun tallafa wa masu  cutar Kurona

A ranar Lahadin da ta gabata ce dan kwallon kulob din Manchester United da ke Ingila haifaffen Faransa, Paul Pogba ya kaddamar da asusun tallafa wa wa

Messi ya musanta cewa zai fitar da Ronaldhinho daga kurukuku

Shahararren dan kwallon duniya Lionel Messi ya musanta jita-jitar da ake bazawa cewa zai fitar da tsohon dan kwallon Brazil da suka yi wasa tare a kul

An dage Gasar Copa America saboda cutar Kurona

Rahotannin da ke fitowa daga Kudancin Amurka sun ce  an dage Gasar Copa America da kasashen da ke Kudancin Amurka suke bugawa. Kamar yadda jadawalin g