Wasanni

Wasanni

Za a dage Gasar Zakarun Turai saboda cutar Kurona

Rahotanni da ke fitowa daga Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Turai (UEFA) sun ce akwai yiwuwar a dage wasannin Zakarun Kulob na Turai da kuma Gasar Eur

Kanu ya shawarci Ighalo ya ci gaba da yi wa Eagles kwallo

Tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da Super Eagles, Nwankwo Kanu a ranar ya shawarci dan kwallon Manchester United Odion Ighalo ya canja shawarar da

Saka na da zabin yi wa Najeriya ko Ingila kwallo – Arteta

Kocin kulob din Arsenal da ke Ingila Mikel Arteta ya ce Bukayo Saka da yanzu ke buga wa kulob din kwallo dan asalin Najeriya na da zabin yi wa Najeriy

Jami’an tsaro sun saki Ronaldhinho

Rahotanni daga kasar Paraguay sun ce jami’an tsaron kasar sun saki tsohon dan kwallon Brazil Ronaldhinho bayan sun kama shi da laifin shiga kasar da f

Dan wasan Juventus Matuidi ya kamu da coronavirus

Dan wasan tsakiya na kasar Faransa da kungiyar Juventus Blaise Matudi ya kamu da Cutar Kurona wato coronavirus. Matuidi ya zama na biyu a cikin ’yan w