Wasanni

Wasanni

Ba a ba mu dala 100,000 da gwamnati ta mana alƙawari ba — Super Falcons

Kyaftin ɗin ta bayyana takaicinta game da jinkirin kan cika alƙawarin da aka yi musu.

Dan wasan Barcelona Inigo Martinez ya koma Al-Nassr

Tafiyar Martinez za ta taimaka wajen rage nauyin biyan albashin ’yan wasa a Barcelona, wadda take cikin halin matsin kudi.

Al-Hilal ta ɗauki Nunez daga Liverpool

A karon farko Al-Hilal za ta biya Yuro miliyan 53 na farashin dan wasan mai shekara 26.

Tinubu ya bai wa ’yan wasan ƙwallon kwandon mata kyautar Dala dubu 100 da gidaje

A ranar Lahadi ne tawagar D’Tigress ta lashe gasar ƙwallon kwando ta mata ta Afirka, bayan doke Mali da ci 78-64.

Tinubu ya bai wa ’yan ƙwallon Nijeriya mata kyautar kuɗi da gida da lambar yabo

Shugaban ya kuma bai wa masu horas da tawagar kyautar dala dubu 50.