Wasanni

Wasanni

Cutar Kurona: An dage Gasar Nahiyar Turai zuwa 2021

Hukumar Kwallon Kafar Turai ta sanar da dage Gasar Kofin Nahiyar Turai wato Euro na bana zuwa badi. Gasar wadda da za a fara daga 12 ga watan Yuni zuw

Cutar Kurona: An dakatar da bikin wasanni na Najeriya na 2020

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta dage bikin wasanni na kasar na shekarar 2020 a matsayin matakin hana yaduwar cutar Kurona, wanda aka shirya yi a jihar

Abubuwan da ke jawo koma baya a gasar Firimiyar Najeriya

A jiya Lahadi ne aka fafata wasanni na 24 a Gasar Firimiyar Najeriya, inda a yanzu kungiyar Platueau United ke saman teburi. Ita dai kungiyar Platueau

Fargabar Cutar Kurona: An killace ‘yan wasan Real Madrid

Biyo bayan sanarwar dakatar da wasannin rukunin gasar La Liga da ma rukunin na biyu ta Sifaniya na a akalla makonni biyu, kungiyar kwallon kafa ta Rea

PSG da Atletico Madrid sun tsallaka zagaye na gaba

Kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool da ci 3-2 a filin wasa na Anfield inda ta samu zuwa zagaye na g